Brekete Family: Martanin AKTH Kan Zargin Cirewa Wata Mata Mahaifa
HTML-код
- Опубликовано: 13 апр 2025
- Kuma dai ga cikakken bayanin Jami'ar yada labaran Asibitin wato Hajiya Maryam Aminu Usman
alinuhu #kannywood #kwankwaso #ganduje #hadizagabon #hassaninetwork #kaduna #abokitv #abnurentertainment #america #Emefiele #topnews #manyanlabaranduniya #tinubu #Ganduje #Kwankwaso #Kaduna #Bomkaduna #Maulidi #NigerianArmy #Kwankwasiyya #Gandujiyya #Gawunagaro #kannywood #hausacomedy #channel #alinuhu #tsakargida #trtafrika #WakokinGarzaliMiko #Karatunmalamandariqa #NazifiAsnanic #BakoriTv #HadizaGabon #FatiWasha #MaryamBooth #MaryamBoss #Yankannywood #kannywood #MuneeratAbdussalam #Izzarso Episode #UmarMSharif #AbokiTv #TumuInterviewComedy #SalmanSasTv #HausaFilm #YankanRake #MamakiTv #Mamakinkannywood #kannywoodEmpire #RahamaSadau #RahamaSadauKannywood #AliNuhu #SadiqSaniSadiq #HauSamedia #MushaDariya #MushaDariyaArewaComedia #MediaHausaTv #ArewaBlogTv #ArewaRadio #ArewaMusiques #ArewaHoto #YanArewa #MujallarArewa #Sont #Arewa24Channel #TabakalasheTv #TabakalasheComedy #Kwankwaso #Ganduje #Kano #Kaduna #Katsina #Abuja #NigerRepublic #DiffaStudio #AdarayeTv #ActionHausaTv #alinuhu #ganduje #kannywood #kaduna #kwankwaso #abokitv #hadizagabon #hassaninetwork #abnurentertainment #mining #miningsirdar #miningbchgratis #miningterbaruhariini #mininggratistercepat2022 #mininghardware #miningonebitcoin
#ganduje #kannywood #kwankwaso #kaduna #abokitv #hadizagabon #alinuhu #hassaninetwork #abnurentertainment #abuja #ganduje #kaduna #kannywood #kwankwaso #abokitv #hadizagabon #alinuhu #abnurentertainment #hassaninetwork #abuja @ukentertainmentkano @Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu tv
@BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv
@GARWASHI SEASON 2
@GIDAN SARAUTA SEASON 2
@LABARINA SEASON 9
@KISHIYATA SEASON 6
@MANYAN MATA
@BARAUNIYAR AMARYA
@DAN JARIDA SEASON 2
@UKU SAU UKU
@AHALI
@UMARNI
#garwashi #movie #ukentertainment #kannywood #hausa #kannywood #kwankwaso #ganduje #kaduna #abokitv #hadizagabon #alinuhu #hassaninetwork #abnurentertainment
Allah yabayyana gaskiya don.matsayin.rasulullah
Insha Allahu Allah ba azalumin nawansa bane
Kunji wawiya shi brekete family ai ba cewa yayi abinda ta fada gaskiya bane shidai yana Tatara bayanai ne tukunna duk a cikin shirin ba inda yace ya yarda da ita 💯 ba
Allah shine gatanta
Quality of every things is falling
Amma fa ita kishiyar ta ce ita junior community health extension worker ce ke kuma kince wai medical lab scientist ce, sannu nace sannunki💪
Duk Abinda akayi mata In Sha Allah sai anyiwa Ƴaƴanki
🙏
Kema mace ce ai kuma kin haifa idan baki haifa ba ma wata rana zaki haifu sai Allah ya nuna miki ishara tun aduniya ko akanki ko akan 'yayan ki insha Allah. Idan ita 'yer uwarki ce ai bazakice karya take yi ba Allah shine 4:26
Allah shine gatanta
Dama batace rayi aiki a aminu kano ba kadai tace ma aikaciyar lapia ce
What about Dr Nuhu ? You didn't mention anything about him
Batace tana aiki a aminu kanoba
Idan Kun cuceta Allah yasakamata kukuma ya nunamuki ishara Kuma ya nunamuki ishara Kuma sannan idan yarkice zakice a share wannan shari'ar?
Hmmmmmm shiyasa ake cewa ana kashe mutum a Aminu kano kirikiri ga mgn Amman saboda baku akayiwa ba bazaku bincika ba likitan daman yasan meya taka in bayada daurin gindi bazai ba
Ita batace kishiyarta tana aiki a
asibitin aminu kano ba
Kune makaryatan
*Brekete Family: Cikakken Bayanin Tsohon Mijin Matar Da Aka Cirewa Mahaifa A AKTH*
ruclips.net/video/fveoqSYOBMs/видео.html
Ko jahili yasan a Nigeria ba a operation sai da sanin ka da yarjejeniya ko ba kudi sabida idan ko mutuwa ne da yardarm ku akayi